labaran wasanni
Labari Dadumi duminsa: Real Madrid Takaryata Wani Babban Rohoto Dage Yawo Kan Yan Wasanta

Labari Dadumi duminsa: Real Madrid Takaryata Wani Babban Rohoto Dage Yawo Kan Yan Wasanta
Kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid tayi sanarwa gaggawa gameda wani rohoto dake yawo kan yan wasanta mutun biyu wanda sun hada da Vinincious Dakuma Asensio
Kamar de yadda suka bayyana a rohoton nasu sun bayyana cewa sun ga wani rohoto dake yawo kan wasu mummunana kalame da ake cewa kungiyar kkwallow kafa ta Real Madrid din tanason tayi watsi da yan wasan mutun biyun
Kungiyar ta Real Madrid tabayyana cewa duk bata ankara da rohotonninba se bayana data gama kammala cinikin daukar dan wasa Camavigina sannan suka fara ankara da rohoto
A yanzu de kungiyar ta real madrid tattabar dacewa wannan rohoton karyane daka cewa zatayi watsi dayan wasanta mutun biyu musamman ma Asensio sun bayyana cewa zasu dauki mataki gameda duk wata jarida dake yada wannan rohoton