labaran wasanni
Ronald Koeman Ya Aikoma Barcalona Da Xavi Da Sako Bayan Wasansu Da Osassuna

Ronald Koeman Ya Aikoma Barcalona Da Xavi Da Sako Bayan Wasansu Da Osassuna
Tsohon me horas da kungiyar kwallow kafa ta barcalona wanda barcalona ta sallamai a kwanaki baya kadan dasuka wuce ya ai koma da kungiyar barcalona sako kan rashin nasara dasukakarayi a wasansu da Osassuna wanda yakare kunnan doki
Ronald koeman din yace babu wani sauyi wanda wani mehoraswa xe iya kawoma kungiyar barcalona yace kungiyar kawai zata iya sauyawane in lokaci yayi amma bawani me horaswa da ze iya sauya kungiyar madamar ba lokaci bane yayi
Inji ronald koeman yace nasan dacewa nagaza amma kuma nakawo sauye sauye masu yawa a kungiyar wanda zasu amfani kungiyar nangab