labaran wasanni
Sunan Dan Wasan Da Ya Ayyana Benzema Amatsayin Dan Wasa Mafi Messi Da Ronaldo

Sunan Dan Wasan Da Ya Ayyana Benzema Amatsayin Dan Wasa Mafi Messi Da Ronaldo
Abun mamaki dake faruwa a yau a duniyar kwallow kafa abu nafarko shine yadda wani fitaccan dan wasan yazabi Kareem Benzema amatsayin fitaccan strike
Dan wasan yabayyana cewa Benzema shine best strike naduniya wanda yake ganin babu kamarsa a yanzu a kwallow kafa yace dan wasan france din dakuma Real Madrid na iya zama kamar C.Ronaldo
Wannan dan wasan bakowabane illa dan wasan Athlentico Madrid wato Jao Felix wanda shima yakasance strike ne amma sede yana ganin benzema yafisa
Kamar yadda yafurta a yau a wata hira dayayi da yan jarida yatabbatar dacewa dan wasan nagab da zama best a gasar LaLiga
Jao Felix din de yazabi dan wasa benzema akan tsohon dan wasan barcalona Suarez dakuma shikanshi amatsayin best strike bayan tashi wasansu na yau wanda Athlentico din tasha kashi ahannun Real Madrid din