labaran wasanni
Abuguwa 10 Goma Mafi Banhaushi Ga Pique

Abuguwa 10 Goma Mafi Banhaushi Ga Pique
Magoya bayan kungiyar barcalona sunbayyana wasu abu 10 ga pique wanda yakenunawa a lokacin doka wasa
(1) Gerrard Pique: shine dan ball da yagajiyar da Maschrano yayinda suna defence line a Barcelona ,
Saboda baxai iya kwatar ball ba saidai kawai ta kah yay heading.
(2) Gerrard Pique: shene dan ball dinda yagajiyar da Ummtiti , yayinda Umtiti yazo Barcelona harmun fara tsammanin munsamu Best depender . sakamokon Pique baya iya tara Umtiti kuma sai yatare gunsa sannan yazo yatare gun Pique hakan yagajiyar dashi following by Injury
(2) Gerrard Pique : shine dan ball da yana Jordi Alba nuna bajintar a Barcelona yanda dayashiga sahun lamba 3 da babu irinsu aduniya ❗ kokasan meye dalina ❓
Jordi Alba, Dan ball ne mesan shiga da ball yay cross kota yaya amma dake yana tsoron overlapping dayawa saka makon inhar yatafi Pique baxai iya tare gunba kamar yadda Sergio Ramos da Marcelo sukeyi , hakan yasa baya tashi sosai saiyaga harba matsala ❗
(3) Gerrard Pique: yanxu ya daura niyar ganin bayan Lenglet yayinda inhar kalura yanxu Lenglet aikin Mutun biyu yakeyi a central defend line . yay nasa sannan yay na Pique hakan shima zaisa yagaji dawuri .🤗 Duba da irin yadda wasanmu da Bayer Munich ya kasance tun Lenglet yana saving din dangerous ball da karfinsa harsaida yagaji wlh 😭Sannan baya tafashe karara
Also Read Abun Mamaki Wani Dan Wasan Ya Yanaushi Pedri Yagudu Da Kyautar Golden Boy Din Da Akabashi
Wasu illar Gerrard Pique kamar haka :
(iiiiii) Gerrard Pique bashida gudu in an iyo caunta ball baya iya binta 😭
(iiii) Gerrard Pique, bashida Kuzari , jikinsa kamar na mace kafin yay yinkurin yin wani Abu attacker ya gudu .
(iii) Gerrard Pique , Saukin yanka gareshi idan harkai man to man dashi dawuri zaka yankashi 🙄
(ii) Gerrard Pique , idan har akadanna Barcelona gida shida kansa xaiyi Own goal .
(i) Gerrard Pique, bashida wani kwar jini agun duk wani attacker aduniya .
(iv) Gerrard Pique, Gashi da saurin faduwa
Join Our Facebook Page