Connect with us

labaran wasanni

Abun Mamaki Wani Dan Wasan Ya Yanaushi Pedri Yagudu Da Kyautar Golden Boy Din Da Akabashi

Published

on

Abun Mamaki Wani Dan Wasan Ya Yanaushi Pedri Yagudu Da Kyautar Golden Boy Din Da Akabashi

Abun mamaki yadda wani dan wasan yasha kayi ahannun dan wasan barcalona a wajan bayar da kyautar golden boy award ta 2020 wadda akebayarwa duk shekara

Abun Mamaki Wani Dan Wasan Ya Yanaushi Pedri Yagudu Da Kyautar Golden Boy Din Da Akabashi

Dan wasan pedri wanda yanuna kansa daga 2019 zuwa 2020 yazama nafarko wanda ake tunanin shine zekarbi kyautar Golden boy award wanda ake bama yankasa da shekara 20 kuma segashi yasamu

Also Read Ronald Koeman Ya Aikoma Barcalona Da Xavi Da Sako Bayan Wasansu Da Osassuna

Ana de bayar da kyautar ta Golden boy award ne gamasata yan kwallow yan kasa da shekara 20  anabayar da kyautanne bayan season yakare za aga wana matashin yarone yafi kokari

Ande fisama Haaland rai dari bisa dari gawanda shine ze lashe kyautar sede segashi dan wasan barcalona din yazo yayi harbi dashi yadauke kyautar
p

Join Our Facebook Page

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.