Connect with us

labaran wasanni

Karanta Yadda Barcalona Ta Aikawa Da Dembele Wasika Mezafi

Published

on

Karanta Yadda Barcalona Ta Aikawa Da Dembele Wasika Mezafi

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa akwai wasu rohotonni dake yawo kan cewa wai zata karama dembele contract

Karanta Yadda Barcalona Ta Aikawa Da Dembele Wasika Mezafi

Sai dai kungiyar ta barcalona tabayyanacewa duka wadannan labaran na karyane ita bata bayyana hakaba sannan takara dacewa zata dauki mataki kan masu yada labarin

Also Read Ronald Koeman Ya Aikoma Barcalona Da Xavi Da Sako Bayan Wasansu Da Osassuna

Barcalona tabayyana cewa bazata karama dembele contract ba barcalona din tace dan wasan da alamu yanasan  barin kungiyar a 2021

Barcalona tace bazata karbi tayin daye kasa da €50m kan dan wasan ba kuma kungiyar Bayern Munich tafi zawarci dan wasan ayayinda take tsimayen daukarsa idan yakasance coman betsawaita zamansaba a kungiyar ta Bayern Munich dinba

 

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.