labaran wasanni
Nasseer Al-Khelaifi: Gaskiya Nayi Dariya Sosai A Lokacin Danaga Da Wadan Aka Hada Kungiyata Da Su

Naseer Alkhalafi: Gaskiya Nayi Dariya Sosai A Lokacin Danaga Da Wadan Aka Hada Kungiyata Da Su
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta psg yasanarwa da Real Madrid dalilin nayin video dayafita a jiya kan yadda yake duba jerin jadawalin a yayinda yazo kan kungiyar seyai dariya
Alkhelaifi: Gaskiya Nayi Dariya Sosai A Lokacin Danaga Da Wadan Aka Hada Kungiyata Da Su
A wata fira dayayi ta tsawan mintuna 45 yashaidawa magoya labaran france kan dalilin dayasa hakan takasance yace shine a duk lokacin dakaga mutun ye dariya to abi dayane a kwallow kafa to shine ganin sauki
Also Read Karanta Yadda Barcalona Ta Aikawa Da Dembele Wasika Mezafi
Yace gaskiya haduwarmu da kungiyar Real Madrid bakaramin wasabane munsan dacewa ahalin yanzu dolane miyi taka tsantsan da kungiyar sede amma kuma bana tunanin rashi daga kungiyar
Naseer din yakara dacewa dama irin wannan ranar nikejira domin ganin munbanbancemasu tsakanin aya da tsakawu don haka munajiransu.
Follow Our Facebook Page