Connect with us

labaran wasanni

Real Madrid da Chelsea Zasu Cimma Wata Babbar Matsaya Nanda Watan Sabuwar Shekara

Published

on

Real Madrid da Chelsea Zasu Cimma Wata Babbar Matsaya Nanda Watan Sabuwar Shekara

Real  madrid din tatabbatar da zatayi wata harkalla da kungiyar chelsea akan dan wasa Haaland  na borussia dortmund akaka mezuwa dan wasan wanda yakasance kungiya biyu ce kenamansa sede bayan kungiyar Real madrid din da Chelsea Barcalona nama tashiga zawarcin dan wasan

 

Real Madrid da Chelsea Zasu Cimma Wata Babbar Matsaya Nanda Watan Sabuwar Shekara

Kungiyar real madrid tashirya tsige wasu kudade domin karbo dan wasa haaland dazaran yazo chelsea domin karama kungiyar karfi

Real madrid zata biya wasu makudan kudade domin karbar dan wasan a hannun chelsea

Also Read Sakon Bale Zuwa Ga Kungiyar Real Madrid Wanda Zesa Magoya Bayan Kungiyar Jindadi

Tunda farko kungiyar Real Madrid ce tafara neman dan wasan kafin chelsea sede kungiyar borussia Dortmund taki siyarwa da real madrid tace chelsea zata siyarwa

Hakan yasa Chelsea da Real Madrid suka zauna suka cimma matsaya kan dayazo zasu ciniki sannan

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.