Uncategorized
Dan Wasan Da Yake Son Kawoma Kungiyar Barcalona Matsala A Yanzu

Dan Wasan Da Yake Son Kawoma
Kungiyar Barcalona Matsala A Yanzu
Labari suntabbatar dacewa dan wasan barcalona Luka Dejong shine kade dan wasan dayake kokarin bawa kungiyar barcalona matsala
Dan Wasan Da Yake Son Kawoma
Kungiyar Barcalona Matsala A Yanzu
Luka Dejong haryanzu yaki yabayyanawa kungiyar barcalona gameda yadda yake ciki akan contract dinsa a inda lokaci kuma kegab dakarewa dan wasan a matsayin dan wasan barcalona
Luka Dejong din yaki bayyana cewa yanason cigaba da zama kungiyar barcalona kokode yanason barin kungiyar a yayin da contract dinsa zekare nanda sati sabuwar shekarar nan mezuwa
Pingback: Tevas Yace Barcalona Bazasu Iya Siyan Haaland Ba Yabayyana Dalilinshin Nafadar Haka – Sport News