labaran wasanni
Labari mafi bakinciki ga kungiyar Real Madrid

Labari mafi bakinciki ga kungiyar Real Madrid
Labarin dabazewa kungiyar kwallow kafa ta barcalona dadiba sakamakon tafiyar da yan wasan sukai zuwa injury
Labari mafi bakinciki ga kungiyar Real Madrid
Kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid sunsanar dacewa wasu yan wasansu sunsamu kamu da cutar coronavirus hakan kuma bakaramin kalubale bane ga kungiyar ta Real Madrid
Yan wasan da akatabbatar da sunkamu da cutar coronavirus sun hada da luka modric dakuma wasu y hakan yasa balalle bane subuga karawarsu da zasuyiba nafarko bayan dawowa daga hutun kirsimati
Also Read Karanta Yadda Barcalona Ta Aikawa Da Dembele Wasika Mezafi
Carlos anceloti: yace tafiyar luka modric da kuma marcelo hutun coronavirus bakaramin babban kalubale bane agurina don haka zami masu addu’ar samun sauki domin dawowa fagen wasa