labaran wasanni
Tevas Yace Barcalona Bazasu Iya Siyan Haaland Ba Yabayyana Dalilinshin Nafadar Haka

Tevas Yace Barcalona Bazasu Iya Siyan Haaland Ba Yabayyana Dalilinshin Nafadar Haka
Shugaban hukumar gasar Laliga Javier Tevas yace barcalona batada ikon siya haaland ahalin da akeciki saboda wasu dalili kamar yadda yafada
Tevas Yace Barcalona Bazasu Iya Siyan Haaland Ba Yabayyana Dalilinshin Nafadar Haka
Inbaku mantaba barcalona sun cimma matsaya kancewa haaland shine dan wasan da kungiyar zata dauka akakar gasar Laliga mezuwa sunce bazasu dauko pogba ba ko Alex Sanchez ba
Also Read Dan Wasan Da Yake Son Kawoma Kungiyar Barcalona Matsala A Yanzu
Tevas din yace kungiyar kwallow kafa ta barcalona din dolene tahakura da daukar dan wasan sakamakon wasu abuguwa wanda ze tilastamata kyale danwasan
Dalilin kuwa shine barcalona nafama da karanci kudade sa’annan ana binta kudade sannan abu na ukku Haaland din yacika tsada sosai