Connect with us

labaran wasanni

Labari Me Takaici Wanda Barcalona Bazasu Jidadinshiba

Published

on

Labari Me Takaici Wanda Barcalona Bazasu Jidadinshiba

Bayan dawowar tsohon dan wasan barcalona wato dani alves zuwa kungiyar barcalona din yafara buga wasansa nafarko a wasan da barcalona tasha kayi ahannun Buka Junior

Labari Me Takaici Wanda Barcalona Bazasu Jidadinshiba

 

Dan wasan asafiyar yau munsamu labari daga amintacciyar jaridar spain cewa dan wasan baza tayuyu aima dan wasan Register a gasar LaLiga ba harsai 3 Janaury nasabuwar shekara

Hakan yananufin dan wasan bazaisamu damar doka wasan da kungiyar zate da kungiyar mallorca ba kenan dayawa magoya bayan kungiyar bazasu ji dadin wannan labarin

Hakan yafaru ne sakamakon dan wasan ankimr register dawuri dakuma yawan yan wasan da za aima register a lokacin

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.