labaran wasanni
Shigar Benzema Cikin Tawagar Dazasu Kara A Wasan Yau Yajawowa Anceloti Suka Daga Magoya Bayan Kungiyar

Shigar Benzema Cikin Tawagar Dazasu Kara A Wasan Yau Yajawowa Anceloti Suka Daga Magoya Bayan Kungiyar
Bayan bayyana dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid acikin karawar da za ai yau da alcayano hakan yajanyo cece kuce a social media
Shigar Benzema Cikin Tawagar Dazasu Kara A Wasan Yau Yajawowa Anceloti Suka Daga Magoya Bayan Kungiyar
Tinda farko de anbayyana cewa dan wasan bazai samu damar buga wasan ba sakamakon cutar coronavirus dayakamu da ita sekuma gashi kwatsam ga dan wasan cikin jerin sunayen da zasu fuskanci alcayano yau
Hakanne yaja dayawa magoya bayan kungiyar ta kwallow kafa ta Real Madrid sukaita magana a inda suke furta cewa shin meyasa benzema zebuga wasan yakamata ace anbarshi yakara samun lafiya
Wasu kuma naganin hakan kamar ze iya shafawa sauran yan wasan cutar ta coronavirus sede amma ba atabbatar da shi cikin jerin sunayenba seda aka tabbatar da yasamu sauki gwaji yanuna bedauke da cutar ta coronavirus