Connect with us

labaran wasanni

Yadda Dejong Zeshiga Mayuwacin Hali A Kungiyar Barcalona

Published

on

Yadda Dejong Zeshiga Mayuwacin Hali A Kungiyar Barcalona

Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona dejong ka iya shiga wani cikin mayuwacin hali sakamakon abunda kekokarin faruwa a kungiyar.

Idan magoya de bayan kungiyar barcalona basu manceba ajiya kungiyar kwallow kafa ta barcalona talallasa Elche daci 3-2 a gasar Laliga.

Bayan tashi daga wasanne kuma magoya bayan kungiyar ta barcalona nane sukaima dan wasa Dejong ihu sakamakon rashin kokarin dayake nunawa a kungiyar.

A yanzu haka abunda kefaruwa matashin yaron kungiyar ta barcalona wato pedri yasamu damar dawowa daga jinyar dayakefama hakan kuma zekawoma dejong matsala sakamakon ahalin yanzu gavi ka iya kwace gurinsa.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.