labaran wasanni
LABARAN WASANNI DADUMIDUNINSU

LABARAN WASANNI DADUMIDUNINSU
A Yammacin Yaune Muka Samu Sabon Rahoto Daga Gidan Jaridar Mondo Deportivo Cewa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Qasar Sifaniya Wato Sevilla Tace Ita Yanzu Bata Bukatar Tauraron Dan Wasanta Ya Dawo Kungiyar
Ta Kara Da Cewa Su Sunfi Bukatar Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Su Bada Kudinshi Ko Kuma Kungiyar Ta Barcelona Ta Badashi Aro Ga Wata Kungiyar A Watan Junairu
Labarai daga #Fabrizio Romano
Barcelona na zawarcin Ferrán Torres. Shi ne fifiko – sharuɗɗan sirri sun amince amma har yanzu ba a yarda da Man City ba [€ 50m, farashin € 60m]. Tattaunawa akan 🇪🇸 #FCB
Barcelona kuma ta bude Ziyech a matsayin shirin B – zabi ne kawai idan ba a kulla yarjejeniyar Ferrán ba.