labaran wasanni
Labari Mai Dadi Wanda Kowanne Magoyin Bayan Kungiyar Barcalona Zeji Dadinsa

Labari Mai Dadi Wanda Kowanne Magoyin Bayan Kungiyar Barcalona Zeji Dadinsa
Kaso 87 cikin dari na members masu karfin fada aji a kungiyar Barcelona sunyarda asauya kammanin filayan da ake buga wasanin
Labari Mai Dadi Wanda Kowanne Magoyin Bayan Kungiyar Barcalona Zeji Dadinsa
Dukkan masu fada aji sunyarda da gyara filayen wasannin su Kamar yadda kuke ganinsu a cikin photo
Hakan yabiyo bayan wata maaikata da zata saka hannun jarin da zaitamakama kungiyar ta Barcelona domin dawo da martabarta da take neman rasawa a Yan kwanakinnan
Filayen wasannin da zaayima gyara sun hada da babbar filin wasan su na BABBAR KUNGIYAR MAI SUNA CAMP NOU
saikuma dayan stadium da aka bude KWANNAN watau estadio jahon cryupt
Da sauransu
Kididdigar kudin kudin da za’a kashe wajen canza fasalin sunkai darajar kudin England euro 900million
Akudin Nigeria zasu Kai trillion wani abune
Yanzu haka Barcelona nason wasu masu kudi suzo Susa hannun jari domin ataimakama kungiyar halin datake ciki asamu damar asayi Yan Wasa