labaran wasanni
Yan Wasan Sukafiyin Fice A Wannan Satin A Gasar Laliga

Yan Wasan Sukafiyin Fice A Wannan Satin A Gasar Laliga
FERRAN JUTGLA Yaja Hankalin Defendern Elche Ne Yajanye Hankalinsa Gefe Guda, Inda Yabudewa GAVI Hanyar Wucewa Da Kwallon.
Yan Wasan Sukafiyin Fice A Wannan Satin A Gasar Laliga
Dukda Cewa Ba’abashi Kwallo Ba Amma Yaja Gefe Domin Dauke Hankalin Defendern, Hakan Yabaiwa GAVI Damar Jefa Kwallon A Raga
Hikayar Wannan Matashin Yaro Yabani Mamaki Matuka Wallahi, Daman Tunda Aka Fara Wannan Kakar Wasannin Barça Bata Taba Zura Kwallo Daga Bugun Kusurwa Ba (Corner-Kick) Saida JUTGLA Yashigo Fili A Karon Farko Daya Fito
To Yana Daya Daga Cikin Abubuwanda Yakamata MEMPHIS Yakoya Kenan Idan Yana Striker Yakoyi Janhankalin Defenders Koda Bashida Kwallo A Kafarsa Hakan Zaisa Wanda Yazo Da Kwallon Shima Yayi Abinda Yakamata