Connect with us

labaran wasanni

Barcalona Tasanar Da Halinda Sukeciki Gameda Edison Cavani

Published

on

Barcalona Tasanar Da Halinda Sukeciki Gameda Edison Cavani

Barkammu Da Yamma Masubibiyar WannanShafinNamu

Akwai Shakku A Kungiyar Game Da Matsayin Dan Wasan, Dan Wasan Ya Samu Rauni Da Yawa. Daukar Shahararren Dan Wasan Gaban Kungiyar Kwallon Kafa Ta Manchester United Din Zai Iya Hana Duk Wani Zuwan Haaland Ko Vlahovic A Wannan Bazarar. [ESPN]

Edinson Cavani Shine Dan Wasa Mafi Kusa Da Zuwa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona A Watan Janairu. A Cewar [SPORTS]

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Tottenham Na Sha’awar Shahararren Dan Wasan Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Clement Lenglet A Karo Na Biyu.

A Cewar Jaridar RAC1, Marc Roca Da Corentin Talisso Yan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Bayern Munich Sun Miko Tayin Kansu Ga Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Idan Tana Bukata.

 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *