labaran wasanni
Abu Biyu Masu Muhimmanci Dasuka Ragema Xavi Yanzu Ya Aiwatar

Abu Biyu Masu Muhimmanci Dasuka Ragema Xavi Yanzu Ya Aiwatar
Erling Brut Haaland
Dani Olmo
Abu Biyu Masu Muhimmanci Dasuka Ragema Xavi Yanzu Ya Aiwatar
Sune Yen Wasan DA Barcelona Ke Sha’awar Dauka
DA Fari Ana Batun Barcelona Basuda Kudi Amma Suka Kori Ronald Koaman Suka Kawo Xavi Ance Barcelona Basu da Kudi Suka Dakko Luuk De Jong Daga Sevilla Gashi Yanzu Sun Dakko Ferran Torres Daga Man City
Dani Olmo Dan Asalin Kasar Spain Yanada Darajar Yuro Million £50m
Erling Brut Haalad Dan Asalin Kasar Noway Yana Da Darajar Yuro Million £120m
Yanxu HaKa Barcelona Na Duba Yuyuwar Dakko Wayennan Yen Wasan Saidai Akwai Bukatar Ta Dauki Daya Tabar Daya Sakamakon Yanayi da Ake Ciki Na Rashin Kudi