Connect with us

labaran wasanni

Wasu Muhimman Abu Goma Dayakamata Kusani Gameda Torres

Published

on

Wasu Muhimman Abu Goma Dayakamata Kusani Gameda Torres

 

 

Torres Mutum Ne Mai Tattalin Arziki. Sau daya Kawai Yake Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa Duk Bayan Shekara 4 An Haifeshi Ranar 29/2/2000.

Izuwa Yanxu, Torres Ne Kadai Dan Wasan Premier League Da Aka Haifa A Ranar 29 Ga Watan February Don Samun Tikiti Uku. Yaci Hat-Trick Akan Newcastle United A Watan Mayu Na Bara.

Wasu Muhimman Abu Goma Dayakamata Kusani Gameda Torres

Sabon Dan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelonan Alhalin Yanxu Yana Cikin Matsanarciyar Soyayya Da Sira Martinez ‘Yar Luiz Enrique. Kwararriyar Yar Wasa CE Wanda Yanxu Haka Tana Aiki A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona.

Torres Shine Dan Wasan Spain Tel Aviv Wanda Yafi Kowa Zura Kwallaye 9 A Shekarar 2021

Torres A Kungyar Kwallon Kafa Ta Valencia Ya Buga Wasanni 97 Ya Zura Kwallaye 9 Ya Taimaka Wajen Zura Kwallaye 12

Torres A Manchester City Ya Buga Wasanni 43 Ya Zura Kwallaye 16 Ya Taimaka Wajen Zura Kwallaye 5.

Torres Tare Da Kasar Spaniya Ya Buga Wasanni 22 Ya Zura Kwallaye 12 Ya Taimaka Wajen Zura Kwallaye 1

Zuwan Torres Kungiyar Kwallon Ta Barcelona Hakan Na Nufin Kasar Spaniya Tana Da Makullin Yan Wasa 2

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.