Sport News
Labarai Biyu Da Zasu Iya Sa Magoya Real Madrid Kuka Mezafi

Labarai Biyu Da Zasu Iya Sa Magoya Real Madrid Kuka Mezafi
Ahukumance ποΈ Antabbatar da Courtois, Vinicius, Valverde dakuma camavinga suna dauke da cutar Corona wato Covid19 Bayan gwajin da akamusu β’β
AWANI LABARIN KUMA NADABAN
kyallian mbappe real madrid babu wata jarida data bayyana cewa dan wasa kyallian mbappe ya bayyana cewa kwata kwata ya fasa zuwa real madrid babu wannan labarin a kowacce jarida
Jita jita da mutane suke ya dawa gamai da komar kyallian mbappe izuwa filin wasa na santiago a watan janairu
Anyi wata zan tawa da dan wasa kyallian mbappe a yammacin jiya kuma ya fadi wasu magana mai dadi gamai da ungiyar sa ta psg
Fabrizio romano
Babba dan jarida ne a yanzu wanda babu kamar sa a duniya domin labaran sa duk gaskiya ne
Ya kawo labarin kyallian mbappe a jiya ga abin da kyallian mbappe yake cewa
Ba zan koma real madrid a watan janairu ba kuma inajin dadin kasan cewa a psg 100 bisa 100 kuma zan cigaba da basu gudun mawa iya daidai abin dq zan iya inajin dadin kasan cewata a ungiyar
Kuma zamubi duk wata hanya data dace domin ganin muncirai real madrid a champion leagu tabbas muma zamuyi abin da ya dace domin samun nasara
Wannan kadan daga cikin maganar kyallian mbappe da wasu gidan jaridu da suka kawo kuma wannan labari gaskiya ne
Amma wasu mutanan sunyiwa wannan magana ta kyallian mbappe wata fassara naganin cewa kawai baya so yazo real madrid a a ba haka.ne
Yanzu kyallian mbappe dan wasan psg ne ba madrid kuma biyan sa akeyi to mai zai sa inda yake neman kudi yace baya san wajan nan bayan a wajan aka san shi ai a psg yake kuma a nan aka san shi kuma ko kai ne duk irin san da kakeyiwa real madrid ko a barcelona kake ai dole barcelona zaka so tinda a nan kake
Sai ka bari in ka dawo madrid sai ka fara ya banta amma babu yanda zaka ce kana barcelona kana buga wasa kuma ka bayyana wa duniya cewa kana san real madrid bayan kuma ga inda kake
BABU WANI GIDAN JARIDA DA YA BAYYANA CEWA DAN WASA KYALLIAN MBAPPE ZAI KARA KWANTIRAGE A PSG
Shin dai ya bayyana cewa bazai bar psg ba a janairu
Kuma lokaci kadan ya ragewa kyallian mbappe kwantiragen sa ya kare a psg kuma a shekara mai zuwa yana fatan ya buga real madrid wasa
Amma babu wani abu da yake nuni da cewa kyallian mbappe ga baki daya ya fasa zuwa real madrid shi.dai yace a janairu ba zaibar psg ba iya abin da yace kenam
Domin Samun Cikakkun Labarai Wasanni Nakowane Irin League Kuyi Followers Din Page Din Mu Maisuna Lavaran Wasanni Ga Link Nan Zan Aje Sekubi Kaitsaye Kuyi Follow Fejin Labaran Wasanni