Connect with us

labaran wasanni

Xavi Yayi Cikakken Bayani Mai Matukar Amfani Gameda Torres

Published

on

Xavi Yayi Cikakken Bayani Mai Matukar Amfani Gameda Torres.

A cewar sport kocin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona xavi Hernandez yace ferran Torres baida matsali dan gane irin salon wasan da barca take bugawa saboda ya karbi horo daga pep guardiola kuma yana da abokai a kungiyar ta Barcelona dan haka sabawa da irin kwallon su baxai masa wahala ba✅

A cewar sport kungiyar kwallon kafa ta juventus nasan saida Mathias delight domin cikawa ajax kudinta na dan wasan, kungiyar ta Barcelona tana ganin xuwan delight din a matsayin Abu mai matuqar bai rage albashin sa ba

A cewar Toni juanmarti auren ousmane dembele anyishi ne a kasar France ba a Morocco ba kuma duk mutanen da suka halarci biki saida aka tambayesu katin shaidar allurar covid19, babu dan wasan barca ko mutum daya a taron dembele kawai ya gayyaci yan uwansa ne , tsoffin abokan wasan sa na kungiyar Rennes da makwabta Wanda sukai rayuwa tare lokacin kuruciyarsa. Amma dayo upamecano ya halarci taron

A cewar Diario sport lamarin coutinho har yanxu ba’a samu mafita ba.dan kasar Brazil has an matuqar ya xauna a barca baxai samu lokacin wasa ba dan haka agent dinsa ya duqufa aiki tuquru dan samawa dan wasan mafita a gasar premier league ta ingila, albashin dan wasan yayi yawa barinsa kungiyar xai kara habaka kungiyar kuma xai bada damar daukar wasu manyan yan wasa

A cewar Mateo moretto mako mai xuwa mai xama mai matuqar muhimmaci ga Barcelona saboda xatasan makomarta dan gane da andrias Christensen Wanda contract dinsa xai kare a baxara, Barcelona suna matuqar lura da lamarin dan wasan n Chelsea tare da athletico Madrid da ac Milan.

Domin Samun Cikakkun Labarai Wasanni Nakowane Irin League Kuyi Followers Din Page Din Mu Maisuna Lavaran Wasanni Ga Link Nan Zan Aje Sekubi Kaitsaye Kuyi Follow Fejin Labaran Wasanni”

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.