Connect with us

labaran wasanni

Labaran Wasanni Vinicious, Benzema, Rique Pug, Toress Dasauran Wasu Labaran

Published

on

Labaran Wasanni Vinicious, Benzema, Rique Pug, Toress Dasauran Wasu Labaran

A cewar Gerrard Romero kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da kuma kungiyar kwallon kafa ta Manchester city sun amince barca ta biya kudin ferran Torres kadan da kadan har su gama biyan kudin saboda halin matsi da barca ke ciki, kaji yan halal

A cewar ferran correas dan wasa #Ruqui_puig ka iya samun damar fara wasa a shadayan farko a ranar 2 ga janairu a wasan Mallorca da barca saboda suspended players da kuma cutar kuora da kama wasu manyan yan wasan line up ka iya xama
Puig dejong nico

A cewar fc barca daga yau xuwa ranar litinin abdessemad elzazouli xai yanke ina bugawa wasa kasar Morocco ko kuma Spain, shidai dan wasan bayasan buga wani wasa a January in ba’a barca ba, yanxu xa’a jira kiran luiz Enrique dan hana yaron xuwa afcon

A cewar fc barca wasan Mallorca da barca ba’a dagashi ba kamar yadda hukumar laliga ta tsara, ana daga wasa ne idan yan wasan 5 daga cikin shadayan farko basa sa nan ko kuma ko kuma yan wasa kasa da biyar ne suka rage a shadayan farko

 

Zabin Erling Haaland na farko shine Real Madrid, kuma kungiyar ma tana bukatar dan wasan. Akwai yiwuwar cewa dan wasan na BVB zai koma Real Madrid a shekarar 2022.
[RMadridistaReal]

Alf-Inge Haaland (Mahaifin Haaland) ya fadawa jaridar RMadridistaReal a shekarar da ta wucee cewa Martin Ødegaard “yayi babban aiki” na shawo kan Erling Haaland da ya koma Real Madrid.

Dukannan majiya na musamman kuma abin dogaro na Real Madrid kammar jaridar RMADRIDISTAREAL, Mario Cortegana da kuma Di Marzio sun tabbatar da cewa inda Haaland yafi ba fifiko shine komawa Real Madrid a bazara duka Real Madrid da Erling Haaland din suna son wannan cinikayyar ta faru.

Babu wani dan wasa da aka yiwa keta fiye da Vinicius Jr a LaLiga wannan kakar (43).
[AS]

A cewar Gerrard Romero wakilin dan wasa ousemane dembele ya nemi kungiyar ta Barcelona da tana biyan dembele albashin €40m duk shekara, ba hauka nasu ya tsaya ba sun nemi a kara baahi €20m na garabasar cigaba da aiki da Catalan din, yanxu dai barca ta amince xata saida dembele akan 50m idan an samu mai bukata a janairu

A cewar Toni juanmarti kungiyar kwallon kafa ta brussia munchengladbach ta sanar cewa yan wasan ta biyu Denis zakaria da Mathias ginter ba xasu sabunta kwantaraginsu ba , a halin yanxu duka yan wasan biyu barca ce kqn gaba wajen xawarcin su

Real Betis na son siyan ‘Ceballos a bazara mai zuwa.
[Marca]

Babu wata kungiya wacce batayi rashin nasara sosai ba irin Real Madrid a duk manya gasanni guda 5 na turai.
[Opta Jose]
Domin Samun Cikakkun Labarai Wasanni Nakowane Irin League Kuyi Followers Din Page Din Mu Maisuna Lavaran Wasanni Ga Link Nan Zan Aje Sekubi Kaitsaye Kuyi Follow Fejin Labaran Wasanni

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.