Connect with us

labaran wasanni

Yadda Aka Cigaba Da Zagin Kylian Mbappe A Shafin Sada Zumunta

Published

on

Yadda Aka Cigaba Da Zagin Kylian Mbappe A Shafin Sada Zumunta

Sam Mbappé baida laifin don yace bazaizo Real Madrid a watan January ba a tunanina duba da cewa suma mahukuntar Real Madrid din basa yunkurin daukarsa a watan January din
.
Sai dai akwai abinda fans din Real Madrid ya kamata su sani shine P. S. G suna buga gasar zakarun cin kofin turai kuma haduwar su da Real Madrid sai a watan February
.
Kuma sam babu adalci idan kukace wai Mbappé yazo a January sbd kowane dan wasa yayi nasara a kungiyar da yake kamar yadda ya fada cewa shima yanado yaci kofuna a P. S. G din
.
Sannan a iya kallon kwallona ban ta6a ganin Real Madrid ta dauki babban dan wasa a watan January ba matukar wannan dan wasa yana buga Champions League
.
Kamata yayi fans din Real Madrid su jinjinawa Mbappé sbd nuna damuwarsa a kan son zuwa kungiyar a karshen wannan kakar kamar yadda yaso a farkon kakar amma P. S. G din suka yaudari kowa
.
Kuma kutuna cewa P. S. G tayi Mbappé tayin albashi fiye da kowa akan ya rattaba sabon kwaturagi amma yaki sbd yanason zuwa Real Madrid ne ya bugs tamaula a nan

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.