labaran wasanni
Labaran Wasannin Safiya Barcalona, Mancity, Real Madrid

Labaran Wasannin Safiya Barcalona, Mancity, Real Madrid
Memphis Depay Da Kuma Osuman Dembele ba’a sanyasu cikin maganar Alvaro Morata ba wanda kungiyoyi guda biyun ke tattaunawa akan zuwan Alvaro Morata kungiyar Barcelona a watan Janairu mai kamawa.
Haka zalika sahihin zance Matthijs De Ligt bazai bar kungiyar Juventus ba a watan Janairu mai kamawa duba da irin jita jitar dake fitowa daga bangare daban daban akan zuwan dan wasan Barcelona a Janairu.
Anan kuma zakuji dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Real Madri bazaisamu damar buga wasan da Real Madrid zate da Getafe ba sakamakon yanadauke da nau’in cutar coronavirus.
Kungiyar tace zata shiga zawarcin dan gaban kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid wato Vinicious tace zata tuntubi kungiyar ta Real Madrid.