labaran wasanni
Abu 5 Dayafaru A Wasan Barcalona Da Mallorca Jiya Wanda Yakamata Kasani Lu

Abu 5 Dayafaru A Wasan Barcalona Da Mallorca Jiya Wanda Yakamata Kasani
Luuk Djong ya ci number Yabo irin yanda ya kwatowa Barcelona 3point acikin ruwan sanyi?
stergent Golan Barca yayi Namijin kokari a wasanmu na jiya Ya chanchanci ayaba Masa?
Barca zata dawo Na 3 asaman teburin Laliga idan tayi next match acikin nasara Ganin Lokutan Baya muna kusan nasha inda Yan Adawa suketa zumudi?
Mingueza yasamu rauni a wasan na barcalona ayayinda akayi canjinshi saboda anga bazai iya cigaba da buga wasan ba.
Rique Puig nadaya daga cikin wadanda akabayyana cewa sunyi matukar kokar a wasan ayayin suka rufe tsakiyar barcalona
Domin Samun Cikakkun Labarai Wasanni Nakowane Irin League Kuyi Followers Din Page Din Mu Maisuna Lavaran Wasanni Ga Link Nan Zan Aje Sekubi Kaitsaye Kuyi Follow Fejin Labaran Wasanni