Connect with us

labaran wasanni

Labaran Wasanni Isco, Dembele, Vinicuous, Martial

Published

on

Labaran Wasanni Isco, Dembele, Vinicuous, Martial

Zakuji Cewa Kungiyar Tottenham Hotspur Nakara Shirin Daiko Dan Wasan Real Madrid Isco A Wannan Watan Na January…

Zakuji Cewa Kungiyar Westham Nashiri Doke Kungiyar At Madrid Da Seville Wajen Sayen Dan Wasan Gaban Real Madrid Wato Mariano Diaz…

Zakuji Cewa Kungiyar Tottenham Hotspur Nashirin Mazge Kungiyar Man U Wajen Tseren Dauko Dan Wasan Tsakiya Na Ac Milan Wato Franck Kessie….

Sannan Kuma Zakuji Cewa Kungiyoyin Barcelona Da Man U Ka iya Exchange Na Yan Wasa Wato Osmane Dembele Da Anthony Martial, Dembele Yakoma Man U Martial Yaje Barcelona Matsayin Aro Natsawon Wata 6 Kawai…..

Shinko Kunsan Kungiyar Real Madrid Nashirin Sabunta Contragin Dan Wasanta Harzuwa 2023 Wato Luka Modric…

Shinko Kunsan Kungiyar Real Madrid Tana Shirin Dauko Dan Wasan Freiburg Wato Nico Shlotterback Akan Kudi fam Million €20m…

Shinko Kunsan Cochin Kungiyar ta Real Madrid Anceluti yagamsu Da Wasan Matashin Dan Wasa Peter Federico Dan Yace Yana Ganin Dashi Zaifara Wasanda Abuga Na Copa Del rey Da Alcoyano…

Haka Kuma Ana tunanin Zaafara Da Dan Wasa Andrea Lunin Awasan Dazaa Buga Da Alcoyano Ranar Laraba Din…

Sannan Kuma Kunsan Dan Wasan Kungiyar Real Madrid Maizamani Wanda Tauraruwarsa Kehaskawa Wato Vini Jr Ansake Gwadashi Angano Baya Daukeda Corona Tun Yadawo Daukar Horo Saidai Haryanzu Yana Jiran Sakamako Daga Hukumar Laliga.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *