labaran wasanni
EDEN HAZARD YACIKA SHEKARA 31 DA HAIHUWA

Happy 31st birthday, Eden Hazard
Eden hazard dan asalin kasar Belgium ayau 7 ga watan 1
Nasarorin da dan wasan yasamu arayuwassa ta kwallo
Premier League🏆🏆
Europa League🏆🏆
LaLiga🏆
Ligue 1🏆
Spanish Super Cup🏆
FA Cup🏆
EFL Cup🏆
Coupe de France🏆
Eden hazard bayan zuwansa Madrid yaci kofuna 2 acikin shekara 3 da yayi
Ayanzu haka real Madrid tana kokarin sashin akasuwa saka makon raahin tabuka abun kirki da yayi a kungiyar.
Docter Usama muhammed 📝