Connect with us

labaran wasanni

Labaran canza wajen yan wasan

Published

on

🚨Manchester united Ta Mikawa Poul Pogba Tayin £500’000m ldan Harya Amince Ya Kara Contract DA Kungiyar.

🚨Coutinho Ya Kammala Komawa Aston Villa Daga Barcelona A Matsayi Na Aro

🚨Mechel Antonio Ya Tsawaita Zamansa da West Ham Na Tsahon Shekaru 3.

🚨Crystal Palace Ta Bude Tattaunawa da Arsenal Akan Dan Wasa Edi Inketia Manchester City Ta Mika Tayin €70m Ga Fiorantina Akan Dan Wasa Dusan Vlahovin Dan A salin Kasar Serbia.

🚨Gareth Bale zai yi tunanin yin ritaya idan Wales ta kasa tsallakewa zuwa gasar cin kofin duniya ta 2022.

🚨Wolves na son Adama Traore ya ci gaba da zama a kungiyar kuma ya sabunta kwantiragi sa.

🚨 Aston Villa na son dauko dan wasan Brighton Yves Bissouma. Watanni 18 kacal dan wasan ya rage a kwantiraginsa.

🚨 Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF ta sanar da cewa ‘yan wasan da suka lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka na shekarar 2021 za su yi tafiya tare da kyautar dala miliyan 5.

🚨Erling Haaland yana da shakku game taka leda tare da Kylian Mbappé a Real Madrid, amma dai har yanzu bai yanke shawara ta karshe akan makomar sa ba.

Kungiyar ta Sifaniya ba shakka za ta iya kokarin ta na ganin ta saye dan wasan na Norway duk da haka .

Docter Usama muhammed 📝

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.