Connect with us

labaran wasanni

KAREEM BENZEMA YACI KWALLAYE 300 A REAL MADRID

Published

on

Kareem benzema yaci kwallo sa ta dari uku (300) tare da real Madrid adaren jiya bayan sun lallasa Valencia daci 4-1.

Benzema yaci kwallo ne ana gaba da atafi hutum rabin lokaci abugum daga kai sai me tsaron raga.

Bayan andawo ana dab daga tashi yakara kwallo daya sanan yataimaka anci daya.

Yanzu haka yana da kwallo 301 a real madrid sanan kwallo 7 ne kawai tsakaninsu da tarihin di stefano

450 – Cristiano Ronaldo

323 – Raùl

308 – Di Stefano

301 – Benzema

Kalaman da benzema yayi bayan tashi daga wasan

Benzema: : “Kwallaye 300 tare da Real Madrid? Tarihi ne mai kyau a kungiya mafi kyau a duniya. Koda yaushe ina yin abubuwa ga mutanen da ke son kwallon kafa.”

“wasa ne mai kyau a gare mu da kuma magoya bayan mu. Muna bukatar nasara bayan rashin nasara ga Getafe.”

“Game da Spanish Super Cup? Yanzu muna murnar nasara ne akan Valencia, daga baya zamuje muyi nasa ra a can.”

Docter Usama muhammed 📝

 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.