labaran wasanni
Abubuwan da suke faruwa a wassani gida Nigeria

Docter Usama Muhammed📝
Sakamakom wassani mako na 5 Nigerian premier league
NIGERIAN PROFESSIONAL FOOTBALL LEAGUE
#NPFL
Niger Tornadoes 0-0 Rivers United
Katsina United 2-1 Gombe United
Enyimba Intl 1-0 Shooting Stars
Sunshine Stars 3-0 Kano Pillars
Lobi Stars 1-0 Akwa United
Kwara United 1-1 Rangers Int’l
Abia Warriors 2-1 MFM
Heartland 1-0 Wikki Tourists
Remo Stars 1-0 Plateau United
Dakkada 2-1 Nasarawa United
Docter Usama muhammed 📝
Sunshine ta lallasa kano Pillars daci 3-0 nema
Kano dai tafara kakar wasa ta bana da kafar hagu yayinda a yanzu haka itace a kasan teburi bayan anbuga wasanni zagaye na biyar.
A wasanni 5 da kano tabuga wasa daya kawai tayi winning.
Ko me yajawo haka? Wanan tambaya tana gareku kanawa.
Haka zalika katsina united ta kwaci kanta da kyar ahanun gombe united daci 2-1.
Gombe united tafara jefa kwallon tane ta hanun yahaya yayin da bayan da wowa daga hutun rabin lokaci katsina tafarke kwallo ana gab da atashi katsina ta kara samun nasara jefa kwallon daya bata nasara.
Hakanan remo star takare kanbunta a hanun pleteu da ci 1-0 me ban haushi.
Itama wikki tourist wato mutam bauci sunyi anko da masu gidanta wato gombawa yayin da aka zura mata kwallo 1 me ban haushi.
Gombe state ambassador 💥
Result table after week 5 machs
1 Remo Stars. 11 point
2 Rivers United. 9 point
3 Enyimba Int’l. 9 point
4 Rangers Int’. 8 point
5 Kwara United. 8 point
6 Lobi Stars. 8 point
7 Akwa United. 7 point
8 Dakkada. 7 point
9 Heartland. 7 point
10 Wikki Tourists. 6 point
11 Nasarawa United 6 point
12 Plateau United. 6 point
13 Katsina United. 6 point
14 MFM. 6 point
15 Sunshine Stars. 5 point
16 Gombe United. 5 point
17 Abia Warriors. 5 point
18 Shooting Stars. 5 point
19 Niger Tornadoes. 5 point
20 Kano Pillars. 4 point
Tofa a wani mataki jaharka take
Nidai 16🤒🤒
Docter Usama Muhammed📝Gombe state Ambassador 💥