labaran wasanni
Guadiola: Daya Daga Cikin Abunda Yafi Farantaman Rai A Kwallow Kafa

Guadiola: Daya Daga Cikin Abunda Yafi Farantaman Rai A Kwallow Kafa
Me horar da kungiyar kwallow kafa ta Mancity yabayyana abu 1 daya daga cikin abunda yaji dadinsa a kwallow kafa
Me horar da kungiyar ta Mancity yabayyana wasansu da PSG amatsayin wani babban wasa wanda yakoyarda yan kwallow darasi dakuma koyo sannan sarewa batada wani amfani
Guadiola yasamu nasara daci 3-1 dayataba yiwa kungiyar PSG amatsayin abu mafi dadi wanda bazai taba mancewa dashiba yace wasan yamatukar bashi annashu’a dakuma dadi.