labaran wasanni
Wasu Yan Wasan Kungiyar Barcalona Wanda Basu Buga Wasaba Tun Jan’uary

Wasu Yan Wasan Kungiyar Barcalona Wanda Basu Buga Wasaba Tun Jan’uary
Riqui Puig da Oscar Mingueza ba su buga wa Barcelona wasa ba tun ranar 5 ga watan Janairu lokacin da Catalans za su kara da Linares a gasar Copa del Rey.
Da alama Puig ya fice daga jerin sunayen Xavi saboda ya fi son sauran ‘yan wasan tsakiya fiye da mai shekaru 22.
Mingueza ne kawai dan wasan da bai taka leda ba yayin da Gerard Pique da Ronald Araujo. Shima zuwan Dani Alves ya rage masa damar buga wasansa na farko.
Abin sha’awa, duka waɗannan ‘yan wasan ba su ma zo a matsayin subs.hi