Connect with us

Sport News

kugiyar kwallon kafa ta Paris saint Germain ta kara mikawa tauraron dan wasanta tayin kwantiragi

Published

on

anan zakuji cewar kungiyar kwallon kafa ta psg ta sake mikawa tauraron dan wasanta gabanta kylian mbappe tayin shekaru biyu da kari albashi na euro miliyan 50 da karin bonus a duk shekara na fam miliyan 100 sai dai haryanzu hakar kungiyar kwallon kafa ta psg ta kasa cimma ruwa shidai matashin Dan wasan na psg mai shekara 23 bashida wani face yaganshai a kungiyar kwallon kafa ta real Madrid

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.