Sport News
kungiyar kwallon kafa ta Barcelona tanada yakining daukar Cesar azplucueta

barcelona ta tabbatar da cewa azplucueta yashirya tsaf domin yanke hukunci na karshe tsakanin Barcelona da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea yanzu Barcelona tanada kwarin gwiwa amman batun yanayin rayuwane Dana dangi da abunjira Barcelona tayi masa tayin kwantiragin har zuwa yuni 2024 da karin shekara ta gaba