Connect with us

Sport News

koci dan asalin kasar jamus ya aje aikin sa na horarwa

Published

on

markus gisdol yayi murabus daga kocin kungiyar kwallon kafa ta lokomotiv Moscow sakamakon mamayar da rasha tayi abokiyar fadan Ukraine shidai koci Markus gisdol yace bazai iya cigaba da zama ana kiransa akasar da shugabanta yake da alhakin yin yakin ta addanci ba.haka zalika yakara da cewa hakan bai dace da dabi arsaba,yace shiyasa yayi murabus daga mukaminsa na kocin kungiyar kwallon kafa ta lokomotiv Moscow haka zalika yakara yin Allah wadai da wannan yakin ta addanci da ke faruwa tsakanin rasha da Ukraine

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.