Suarez Nacikin Babbar Matsala Dan wasan athlentico madrid da uruguay kuma tsohon dan wasan barcalona kuma nacikin wani halin sakamako ze iya rasa wasansu da chelsea...
Pique yasanar da ranar dazai retire Dan wasan barcalona pique bayan shan kashin da sukai a hannun psg a gasar zakarun turai dan wasan bayan na...
Abunda Rivaldo Yace Gameda Laporta Tsohon dan wasan barcalona rivaldo yayi wasu kalame gameda zaben barcalona Rivaldo: a gaskiya ni aganin laporta ne yadace yazamo shugaban...
Ansu fati yabbayana gaskiya gameda dawowarsa jinya Dan wasan na barcalona din da spain ansu fati yatabbatar dacewa yana kan hanyarsa tadawowa daga jinyarsa dan wasan...
Labaran wasanni Xavi, Messi, Juventus Assalam dafatan kowa yatashi lafiya kuyi hakuri sakamakon jimmu shiru dakukai Labaran wasanni Tsohon coach din barcalona xavi yabayyana wasu kalame...
Dan wasan barcalona dembele yakara samun yabo daga babban coach wato luis enrique coach din da ya horar da barcalona daga shekarar 2014-2017 Coach yabayyana cewa...
Kalaman Rafinha Sunbama Magoya Bayan Barcalona Takaici Tsohon dan wasan barcalona rafinha yayi wasu kalame ga banin wasansu da psg dan wasan yayi wasu kalame wanda...
Yan wasa 3 da ake tunanin zasufi haskakawa a wasan gobe barcalona vs psg A wasan gobe da barcalona zata kara da psg ana hashashen cewa...
Labari dadumi duminsa Labarin dake fitowa daga spain sunbayyana cewa dan wasan barcalona pique ze buga wasan gobe bayan fama da jinya daye Saidaikuma antabbatar dacewa...
Abun Al’ajabin Dayafaru A Kwallow Kafa 2015 Abun al’ajabin dayafu a kwallow kafa a ingila 2015 a wasan liverpool da manchester united a wasanne steven gerrard...